Abba da gwamnatin tarayya sun ƙaddamar da shirin motocin CNG da lantarki a Kano
Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin motocin CNG da na lantarki a Kano domin rage kuɗin sufuri da bunƙasa amfani da makamashi mai tsafta Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce shirin zai taimaka wajen sauƙaƙa zirga-zirga, rage wahalar man fetur da kare muhalli a jihar Kano Hukumar PI-CNG & EV ta bayyana cewa…
Continue reading













