Kamfanin Kera Motoci Masu Amfani Da Lantarki Na Sin Ya Shiga Kasuwar Kenya
Kamfanin Neta na kasar Sin mai kera motoci masu amfani da lantarki, ya shiga kasuwar kasar Kenya, inda ya hada gwiwa da kamfanin Moja EV Kenya mai dilar motoci. Zhou Jiang, manajan Neta mai kula da harkokin cinikayya a kasashen waje, ya shaidawa manema labarai jiya a babban birnin Nairobi cewa, kamfanin zai fara…
Continue reading
















